saurare da kallon duniya

Saurare da kallon duniya

Kafofin yada labarai ga Kasashen Duniya na Faransa sun hada da France 24, rediyon yada labarai a kodayaushe, RFI, radiyon duniya; Monte Carlo Doualiya, rediyon da ke yada shirye shirye cikin harshen Larabci. Tashoshin uku na yada shirye shiryensu ne daga Paris zuwa Nahiyoyi 5, a cikin harsuna 14. ‘Yan Jarida da wakilai daga wadannan manyan kafofin yada labaran suna ba masu saurare ingantattun labarai tare da sanar da su halin da duniya ta ke ciki ta hanyar aiko da rahotanni da muhawara da shirye-shirye da suka shafi fannoni na rayuwa daban daban. Alkalumman bincike na masu saurare da masu kallon Talabijin sun nuna cewa kafar Telebijin ta France 24 tana samun masu kallo Miliyan 41.7, RFI tana samun masu saurare Miliyan 34.5, Monte Carlo Doualiya tana da Miliyan 6.7. A jimlance kafofin yada labaran guda uku suna samun mabiya Miliyan 24 a fadin duniya a wata. Kafofin yada labaraI ga Kasashen Duniya na Faransa na da hannun jari kuma abokin hulde ne ga tashar yada shirye-shirye iri-iri TV5MONDE.

TwitterYouTubeInstagramFacebook
RFI - Les Voix du Monde - Muryar Duniya

Game da RFI

RFI gidan rediyon Faransa ne da ke magana da harshen Faransanci da wasu harsuna 12*. Hedikwatar rediyon tana birnin Paris mai kwararrun ‘Yan Jarida da wakilai 400 a sassan duniya. RFI na gabatar da shirye-shirye masu kayatarwa tare da ilmantar da mutane game da sha’anin duniya. RFI na saduwa da masu saurare kusan miliyan 400 a mako ta sabbin hanyoyin sadarwa (Intanet da Salula da sauran hanyoyin sadarwa) kimanin Mutane miliyan 10 ke ziyartar RFI a wata.

*Faransanci, Ingilishi, Kambodiyanci, Harshen China, Sifaniyanci, Swahili, Harshen Farisa, Fotuganci, Harshen Brazil, Harshen Romaniya, Rashanci, Harshen Vietnam

FacebookTwitterYouTubeInstagram
FRANCE 24 - Liberté Égalité Actualité - International News 24/7

Game da France 24

France 24, the international news channel, broadcasts 24/7 to 333 million homes around the world in French, Arabic, English and Spanish (6 hours a day in Spanish). The four channels have a combined weekly viewership of 55 million viewers (measured in 65 of the 183 countries where the channel is broadcast). From its newsroom in Paris, France 24 gives a French perspective on global affairs through a network of 160 correspondent bureaus located in nearly every country. It is available via cable, satellite, DTT, ADSL, on mobile phones, tablets and connected TVs, as well as on YouTube in three languages. Every month, France 24’s digital platforms attract 18.2 million visits, 40 million video views (2017 average) and 35.3 million followers on Facebook and Twitter (July 2017).

FacebookTwitterYouTubeInstagram
MCD - على نفس الموجة - Sur la même longeur d'onde

Game da MCD

Monte Carlo Doualiya is a French radio station that broadcasts in Arabic from Paris to the Middle East, Mauritania, Djibouti, and South Sudan on medium wave, on FM, via satellite and via partner radio stations. It provides news bulletins and magazines, with a strong focus on culture, live broadcasts, conviviality and interaction. Its editorial team and worldwide network of correspondents provide coverage of world news to 7.3 million listeners every week (measured in 18 countries). Monte Carlo Doualiya is a radio station based on the values of universalism and freedom for listeners of all ages. The station is also accessible via its website, which is one of the most modern of all Arabic-language sites, and via its app and through a range of cable and satellite packages. MCD attract more than 2 million visits to its digital platforms every month (2017 average) and has 3.8 million followers on Facebook and Twitter (July 2017).

FacebookTwitterYouTubeInstagram
InfoMigrants

Cooperation/Training