saurare  da kallon  duniya

Manufar Amfanin Kukis

Domin tabbatar da zahirci, wannan munufa na ƙunshe da cikakken bayani game da amfani da kukis ɗin France Médias Monde. Manufar ta shafi duk sassan yanar-gizo da manhajojin wayar hannu waɗanda France Médias Monde ta ƙirƙira da kuma jawabi a kan yadda mai amfaniamfani zai kula da amfaniamfani da kukis da wasu fasahohi masu kama.

Idan aka isa ga wannan sashen, to mai AmfaniAmfani ya amince da sharuɗɗa da hurimin wannan manufa, wanda ke faruwa a duk lokacin da aka haɗa da sashen kuma ko daga wace na’ura ce.

1. Mene ne kukis?

Kuki wani ƙaramin fayil ɗin rubutu ne da ake iya sakawa, dangane da yadda ka ke buƙata, a wani takamamman wuri a na’urarka (kwamfuta, andurai, tablet, da sauransu) yayin da ka/kin ziyarci wani sashe ta hanyar amfaniamfani da burauzarka/ki. Yan a ƙarfafa alamomin France Médias Monde, kamar shawarar ƙunshin abu, tantance mai amfaniamfani, da miƙa ƙunshin abu. Amfanin sa shine tara bayani game da shiga yanar-gizon mai amfaniamfani da kuma dawo da bayanin.

Yayin shiga yanar-gizon farko, akwai wata farfajiya a bayyane a shafin farko. Tare da buƙatar mai Amfani, za a adana kukis a ƙwaƙwalwar kwamfutarka, andurai, tablet, wayar hannu, da sauransu.Sashen yanar-gizon ko wani sashe ne ke amfaniamfani da bayanin da aka tara, kamar dillalan talla ko wani abokin hulɗar France Médias Monde. Ana ajiye kuki ɗin har tsawon watanni goma-sha-uku (13) daga ranar da mai amfaniamfani ya amince da saka kuki ɗin.

Masu amfani na da ikon share su a kowane lokaci daga na’urarsu. Suna kuma da zaɓi, a kowane lokaci, na ƙin amincewa da saka masu kuki a na’urarsu ta hanyar burauza da kuma shirin da aka kwatanta a jawabi na 4 a wannan daftarin.

Har wa yau, ƙin amincewa da wasu takamammun kukis na iya sanadin rashin aikin wasu alamomin da ake buƙata domin shiga Yanar-gizo (Matsalar naɗa ko bayyanawa, da sauransu). A wannan hali, France Médias Monde ba za su zaman masu alhakin wannan rashin aikin ba. Bugu da ƙari, naƙasa kuki na talla ba ya nufin cewa Mai amfani ba zai sami saƙon talla ba amma ba za su cigaba da more zaɓinsu ba.

Masu amfani za su iya zaɓan duba sashen ta yin amfaniamfani da tsarin incognito wanda burauzarsu ta samar; sannan sai kuki ya lalace da kansa yayin da aka rufe window ɗin. Wannan na iya zama hanya mai kyau idan amfaniMai amfanin yana so ya ji daɗin duk alamomin Sassan yanar-gizon ba tare da haɗarin raba bayanin shiga yanar gizonsu ba fiye da lokacin ziyararsu.

2. Mene ne amfaniamfanin kukis?

Kukis ɗin da ake amfani da su a Sassan yanar-gizonmu na ba ma France Médias Monde damar gane Masu-amfani yayin da suka ziyarci Sassan yanar gizon da kuma gane hali, domin tuna buƙatu ko samar masu wata hikima da ta dace da saitunansu. Kukis suna bari a samar da wani sabis ko talla duk a ciki ko a wajen Sassan yanar-gizon.

Kukis suna da amfani domin cikakken aikin wasu sabis ko domin auna suraron Sassan yanar-gizonsu.

Za a iya haɗa kukis a cikin sararin talla na Sassan yanar-gizonmu. Waɗannan sararin tallar suna ƙara taimako wurin samar da kuɗin ƙunshi abu da sabis ɗin da muke samar maku.

2.1. Kukis ɗin da France Médias Monde suka saka

Kuki ɗin da France Médias Monde suka saka na da dalilai da dama:

- Kukis na fasaha

Waɗannan kukis suna ba mu damar bincika ƙwazon fasahar Sassan yanar-gizonmu da manhajoji, domin gano matsalolin da ke iya illa ga jin daɗin Mai-amfani domin gyara su, domin kare shafin France Médias Monde, amma da kuma gano mugun aiki da ya saɓa ma Sharuɗɗan yin Amfani.

Misalai:

Mai sakawaDaliliSunan kuki ɗinTsawon rayuwa
France Médias Monde - Incapsula Kariyar sashen yanar-gizon incap_ses_*
visid_incap_*
Lokaci
Watanni 12
France Médias Monde - Pingdom Shafin da ke kulawa da sauri _cfduid
Lokaci
France Médias Monde - Akamai mPulse Shafin da ke kulawa da sauri RT
Kwanaki 7
France Médias Monde Amincewar Mai-amfani da taron kuki a sashen yanar-gizo cookies_consent
Watanni 13

- Kukis na Kula Shaidar Dijital

Waɗannan kukis ɗin na ba mu damar samar da ƙirƙirar asusu da sabis-sabis na haɗi. Ana saka su a burauzar yayin da mai rajista ya isa ga wani shafi na Sassan yanar-gizon wanda aka samar ma wani sarari na kansa da zarar keɓaɓɓen asusunsu ya gane su.

An haɗa waɗannan kukis da mamallakin asusun. Za su iya samar ma mai saya damar isa ga sararin mai-amfani, zaɓin tattaunawarsu. Sun ƙunshi bayanin da aka tara kai tsaye daga mamallakin asusu haka kuma da bayanin fasahar ƙarni da ke bari a shiga yanar gizo daga wani shafi zuwa wani shafi ba tare da an cire haɗin asusun mai amfani ba.

Misalai:

Mai sakawaDaliliSunan kuki ɗinTsawon rayuwa
France Médias Monde Adana bayanin ƙarnin mai-amfani, tabbatar da haɗin asusun a sashen TS*
SSESS
Lokaci
Makonni 3

2.2 Kuki da wani wasu su ka saka

France Médias Monde na faɗi ma Masu-amfani cewa ba su da ikon kula da kuki wanda hanyoyin sadar da zumunci su ka saka a burauzar Mai-amfani ko abokan ma’amalrsu.

- Kukis masu alaƙa da tarin ƙididdigar bayanan masu sauraro

Waɗannan kukis suna ba da dama ga France Médias Monde domin su adana wani fitaccen bayanin haɗi domin samar da bayanin masu sauraro, rarrabewa da ƙididdige cunkoso a Sassan yanar-gizon sannan da ƙirƙirar wani ingantaccen nazari domin bunƙasa gabatar da Sassan yanar-gizon da bayani game da kayayyakinsu da sabis-sabis. Ana amfani da waɗannan kuki ɗin domin haɓɓaka sashen.

Misalai:

Mai sakawaDaliliSunan kuki ɗinTsawon rayuwa
Piano Analytics Kular ƙididdigar France Médias Monde ta tarin bayani a kan ziyarce-ziyarce a kafofin labaru daban-daban _pcid
_pctx
_pprv
pa_user
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13
Chartbeat Kular ƙididdigar France Médias Monde a kan ziyarce-ziyarce a kafofin labaru daban-daban a kan lokaci __cb
_chartbeat2
_v__chartbeat3
_cb_svref
_chartbeat4
_chartbeat5
_t_tests
_cb_ls
_v__cb_cp
_superfly_lockout
_v__superfly_lockout
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13
Piano Activation Kular ƙididdigar France Médias Monde ta tarin bayani a kan ziyarce-ziyarce a kafofin labaru daban-daban _hstc
_zlcmid
_ga
_plantrack
_vwo_uuid_v2
cX_G
cX_P
gckp
hubspotutk
locale
visitor_type
Watanni 13
Watanni 13
Lokaci
Watanni 13
Lokaci
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13
Lokaci

- Kukis masu alaƙa da tarin hanyoyin sadarwar ma’amala

Waɗannan kukis na barin Mai-amfani yin ma’amala da Sassan yanar-gizonmu a hanyoyin sadarwar, tare da maɓallin rabawa ko darasin da wani ya samar a wasu shafukan Sassan yanar-gizon France Médias Monde. Waɗannan maɓallai ko darussa na barin Mai-amfani yin amfani da aikin waɗannan hanyoyin sadarwa da, musamman, domin raba abu a France Médias Monde tare da wasu masu amfani da waɗannan hanyoyin sadarwar.

France Médias Monde na sanar da kai cewa yayin da Mai-amfani ya je shafin yanar-gizo wanda ya ƙunshi ɗaya daga cikin waɗannan maɓallan ko darussa, burauzarsu na iya aika bayani zuwa ga hanyar sadarwar ma’amala wacce za ta haɗa shafin da aka ziyarta tare da furofayil ɗinsu a hanyar sadarwar ma’amalar.

Idan Mai-amfanin ba ya buƙatar hanyar sadarwar ma’amalar ta haɗa bayanin da aka tara ta Sassan yanar-gizon zuwa asusunsu na mai-amfani, suna iya fita daga hanyar sadarwar ma’amala kafin ziyartar Sassan yanar-gizon.

Misalai:

Mai sakawaDaliliSunan kuki ɗinTsawon rayuwa
Facebook Alamomin rabawa na ma’amala, duba saƙonni da labaru da aka wallafa a farfajiyar, sararin jawabai act
c_user
fr
m_pixel_ratio
pl
wd
xs
Lokaci
Watanni 3
Watanni 3
Lokaci
Wata 1
Mako 1
Watanni 3
Twitter Alamomin rabawa na ma’amala, duba saƙonni da labaru da aka wallafa a farfajiyar _gid
_ga
_ncuid
_twitter_sess
_utma
_utmc
_utmz
ct0
daa
eu_cn
external_referer
kdt
lang
mbox
tfw_exp
Kwana 1
Watanni 24
Shekara 1
Lokaci
Shekara 1
Lokaci
Watanni 5
Kwana 1
Makonni 3
Watanni 13
Mako 1
Watanni 13
Lokaci
Mako 1
Makonni 2
Google / Youtube Alamomin rabawa na ma’amala, duba saƙonni da labaru da aka wallafa a farfajiyar GPS
NID
PREF
VISITOR_INFO1_LIVE
YSC
SAPISID
CONSENT
HSID
SSID
APISID
SID
LOGIN_INFO
Lokaci
Watanni 6
Watanni 8
Lokaci
Watanni 13
Dailymotion Duba labaru da aka wallafa a farfajiyar v1st
dmvk
ts
damd
client_token
clsu
Shekara 1
Lokaci
Shekara 1
Shekara 1
Awanni 6
Wata 1
Vimeo Duba labaru da aka wallafa a farfajiyar vuid
Watanni 13
Vkontakte Alamomin rabawa na ma’amala, duba saƙonni da labaru da aka wallafa a farfajiyar remixlang
remixlhk
remixsid
Shekara 1
Shekara 1
Watanni 13
Mail.ru Alamomin rabawa na ma’amala p
Watanni 13
Instagram Duba saƙonni da labaru da aka wallafa a farfajiyar crsftoken
rur
urlgen
Shekara 1
Lokaci
Lokaci
LinkedIn Alamomin rabawa na ma’amala IN_HASH
lidc
Lokaci
Kwana 1
Reddit Alamomin rabawa na ma’amala, duba saƙonni da labaru da aka wallafa a farfajiyar edgebucket
initref
session_tracker
Watanni 13
Lokaci
Lokaci
Pinterest Duba saƙonni da labaru da aka wallafa a farfajiyar _pinterest_cm
Lokaci
Deezer Duba labaru da aka wallafa a farfajiyar IDE
NID
_utma
_utmb
_utmc
_utmt
_utmz
deezer_test_cookie
dzr_uniq_id
sid
Watanni 13
Watanni 6
Shekara 1
Lokaci
Lokaci
Lokaci
Watanni 5
Lokaci
Watanni 6
Lokaci
Soundcloud Duba labaru da aka wallafa a farfajiyar UID
sc_anonymous_id
Watanni 13
Watanni 13
Disqus Sararin jawabai G_ENABLED_IDPS
NID
_utma
_utmb
_utmc
_utmz
disqus_unique
__jid
Watanni 13
Watanni 6
Shekara 1
Lokaci
Lokaci
Watanni 5
Shekara 1
Lokaci
Balatarin Alamomin rabawa na ma’amala, duba saƙonni da labaru da aka wallafa a farfajiyar OX_plg
_balat_session_new
geo
_gid
_ga
_gat
NID
ad-id
ad-privacy
coop_session
Lokaci
Lokaci
Lokaci
Kwana 1
Watanni 24
Lokaci
Watanni 6
Watanni 6
Watanni 6
Lokaci
AddThis Alamomin rabawa na ma’amala _ga
_gid
Bku
Loc
Mus
Na_id
Na_tc
ups
Watanni 13
Kwana 1
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 13

- Kukis na talla da fahimtar mai-amfani

Dillalen tallar France Médias Monde da masu talla da/ko shugabannin (“Abokan hulɗar”) da suke a wannan a Sassan yanar-gizon ne suka saka waɗannan kukis ɗin. Ana amfani da su domin samar ma Mai-amfani ƙarin tallace-tallace masu muhimmanci da kuma samar masu da fahimta ta kansu. Waɗannan kukis ɗin na ba da damar bin sahun/taƙaita faɗawar Mai-amfani ga wani ƙunshi, domin gane shafin da suke tuntuɓa yayin zageye a Sassan yanar-gizon da kuma rarrabe su dangane da halayensu.

Masu-amfani na da damar bayyana ra’ayinsu a game da yin amfani da waɗannan kukis ta hanyar saita burauzarsu ko kai tsaye a sashen abokin ma’amala ta bin kafar da aka ambata a jawabi na 5 da ke ƙasa.

Sha’anoninmu: Bayanin da aka tara na da alaƙa da wani ɓoyayyen mai gane abu kuma za a iya, a wasu lukuta, bincika domin bayanin da ya dace. An raba wannan bayanin tare da abokan ma’amalar France Médias Monde, wanda lallai ne ya dace da kariyar bayananmu, tattara bayani, turawa, adanawa da buƙatar yin amfani.

Misalai:

Mai sakawaDaliliSunan kuki ɗinTsawon rayuwa
France Médias Monde / France TV Publicité - Google DFP / YouTube Sauya fahimtar tallar __gads
GED_PLAYLIST_ACTIVITY
aid
IDE
id
dsid
_drt_
Watanni 24
Lokaci
?
Watanni 13
?
Kwanaki 14
?
Teads Sauya fahimtar tallar CMDD
CMID
CMPRO
CMPS
CMRUM3
CMSC
CMST
CMSUM
GLOBALID
adtheorent[cuid]
bt-es-*
tt_bluekai
tt_emetriq
tt_exelate
tt_in_i_*
tt_viewer
yocToken
Lokaci
Watanni 12
Watanni 3
Watanni 3
Watanni 12
Lokaci
Lokaci
Watanni 12
Watanni 7
Lokaci
Lokaci
Kwana 1
Kwana 1
Kwana 1
Watanni 12
Watanni 9
Watanni 12
Kiwe Sauya fahimtar tallar ticvn-*
ti_rfc
ti_lt
ti_utk
ti_stk
Kwana 1
Kwana 1
Watanni 4
Watanni 4
Watanni 4
Facebook Pixel Lura da ƙwazon aikin tallace-tallacen samfuri a Facebook fr
Watanni 3
Outbrain Sauya fahimtar tallar obuid
ttd
cdws
apnxs
rcktfl
_*cap_*
Watanni 3
Watanni 3
Watanni 3
Watanni 3
Watanni 3
Kwanaki 7
Quantcast France Médias Monde ne mai lura da bayanai na ziyarce-ziyarce a labaru daban-daban da sauya fahimtar tallar a sashen yanar-gizon __qca
mc
d
Watanni 13
Watanni 13
Watanni 3

3. Wasu na’urorin fasaha da wayoyi

France Médias Monde tare da wasu abokan ma’amala na iya amfani da fasaha mai kusancin kukis kamar LocalStorage ko local databases a cikin manhajojin wayar da tablet domin adana bayani makamancin wanda aka fayyace a sama.

4. Amincewa ko bijirewa kukis da wasu fasahohi

Masu-amfani za su iya ƙudurce cire waɗannan kukis a kowane lokaci. Za a iya girka burauzar domin nuna alamar ƙirƙirar sababbin kukis waɗanda Masu-amfani za su iya amincewa ko bijirewa. Masu-amfani na iya amincewa ko bijirewa kukis a kan karan kai ko ta na’ura.

Masu-amfani na iya bayyana zaɓuɓɓukansu, kulawa da, naƙasa ko ƙarfafa kukid kai tsaye ta hanyar canja saitunan a kan burazarsu ko OS ta hanyoyi masu zuwa:

Za ka/ki iya saita burauzarka/ki ta yadda za ta aika da wata lambar sirri mai nuna sashen yanar-gizon da ba ka so a “bi sahunka” (zaɓi “Kada a Bi Sahu”) ta hanyoyin da ke tafe:

Za ka/ki ƙin amfani da bayanin zagaye da abokan ma’amalarmu suka samar, da ya haɗa da:

Jerin waɗannan abokan hulɗa na iya canjawa a cikin wani lokaci. Wannan ne dalilin da muka gayyace ka/ki domin sake ziyarar wannan shafin akai-akai domin fahimtar waɗannan lamarurruka.

Idan ka bijire ma saka kukis a kan na’urarka/ki, ba za ka iya cigaba da samun alfanun wasu daga cikin alamomin Sassan yanar-gizon ba, kamar:

  • share kukis na ma’amala: ba za ka iya cigaba da yin amfani da alamomin rabawar ma’amala (kamar, rabawa, jawabi, da sauransu.) ba (maɓallai da/ko darussa);
  • share kukis na talla: tallar da ke bayyane a Sassan yanar-gizon ba za su burge ka ba ko zaɓin asusunka kuma ba zai kasance mai muhimmanci ba amma sharewa ba za ta sa tallar ta dakata ba.

France Médias Monde ba sa ɗaukar alhakin matsalolin da ke da alaƙa da gudanar da Sassan yanar-gizo ta hanyar da ba ta dace ba kuma/ko wasu sabis-sabis da suka sake aukuwa saboda bijirewar Mai-amfani ko share kukis da ake buƙata domin Sassan yanar-gizon su yi aiki.

5. Tura bayani zuwa wajen Tarayyar Turai

Wsau daga cikin abokan ma’amalar suna zaune ne a wajen Tarayyar Turai. Za a iya tura bayanin da aka karɓa zuwa ƙasashen da ba su a cikin Tarayyar Turai waɗanda suke da dokar kariyar bayanin kai ta daban da waɗanda ke cikin Tarayyar Turai

A wannan hali, France Médias Monde na gudanar da hanyoyi domin tabbatr da kariyar da rufin asirin wannan bayani da kuma tabbatar da cewa tura bayani ya dace da tsarin doka: turawa zuwa wata ƙasa tare da tabbatar da isasshiyar kariya, saka hannun yarjejeniya da Hukumar Turai ta samar, ko wasu hanyoyin doka ko yarjejeniya domin tabbatar isasshiyar kariya.

Ka/ki sani cewa mun gargaɗi abokan ma’amalarmu da su yi amfani da bayaninka domin kula ko samar da sabis-sabis ɗin da aka buƙata ne kawai. Mun kuma buƙaci waɗannan abokan ma’amalar da su kasance masu aiki tare da bin dokokin da suka shafi kariyar bayanin mutum kuma su mayar da hankali da sirrin wannan bayani.

6. Muhimmin bayani

A duba  manufar kariyar sirri  a cikin sanarwar dokokin France Médias Monde da suka bayyana dokokin da aka bi a wurin shirya bayananka da za a tara.

Za ka/ki iya samun muhimman bayanai da kafofi domin su taimaka sosai wajen fahimtar kukis, amfanisu da kuma damar ma’amalarka a adireshin da ke tafe:

Bugu da ƙari, CNIL na samar da abin dubi domin auna illar kuki da wasu abubuwan bin sahu yayin shiga yanar gizoa:

Ƙarshe, ZaɓuɓɓukankaNaKanLayi na ba ka damar fahimtar tallar halayya sosai: